Na 💕 Xarah ~ B ~ B 💕
~ 21-25~
Yau ta kama monday, ranar da Amrah da Zarah suka fara registration, bayan sun gama registration suka tafi cafe d'in dake cikin makarantar, course registration form suka fiddo a ranar suka gama signing baki d'aya, Capteria me kyau suka nema a skul d'in, Amrah ta siya masu abinci suka ci sannan suka kama hanyar gida, a mota Zarah tace "my Amrah skul akwai wahala fa", Amrah dake driving ta juyo ta kalli Zarah tace "dama wa yace miki skul akwai sauqi?,ai in kina shirya shan wahala qwara ki shirya ma wlh, kin dae ga girman UDU ai ba sai an baki labari ba", Zarah tace "hakane kam, tou ya xa'ayi ai dama duk me nema sai yasha wahala, Allah dai yayi mana jagora", Amrah tace "amin".
A daedae qofar gidansu Zarah Amrah tayi parking da mota, Zarah tace "kina nufin baxaki shiga ba kenan?", Amrah tace "ni na isa in ce baxan shiga ba?, ki fita zan gyara parking ne ki jira ni".
Ba qaramin dad'I mahaifiyar Zarah taji da ganin yaranta va, tace "yau kunji yanda skuk take ko?" Amrah tace "wlh ko Ummah akwai wahala", ummah tace "tou Allah ya temaka, ku ringa fita da 5point", dariya sukayu su duka sannan Amrah tace "tou ummah ni zan wuce", ummah tace "tou sai anjima Amrah, ki qara yi mana godiya wurin dadynki, nima insha Allahu zanzo", Amrah tace "babu komai ummah sai anjima", har qofar gida Zarah ta rakata sannan ta tambayeta sau yaushe zasu koma skul tace " mu bari sai next week tunda dae Allah yasa mun gama komai kinga kafin nan lectures sun kankama", Zarah tace "tou shikenan insha Allahu zanxo cikin weekend", Amrah tace "tou my Zarah Allah ya kaimuh", ta amsa da "amin" ta isa bakin motarta.............
Na 💕 Xarah ~ B ~ B 💕
~ 26-30~
Ranar monday tun da safe Zarah ta shirya cikin riga da skirt da atamfa red, ta saka red hijab, tayi kyau sosai ta kira Amrah tace "na shirya ke nake jira", Amrah tace "fito kawai na kusa zuwa qofar gidan nasan kafin in qaraso kin fito", Zarah tayiwa umma bankwana sannan ta fita waje, ta samu har Amrah taxo, bud'e motar tayi ta shiga, ta bata hannu suka gaisa sannan suka kama hanyar UDU.
sun samu har malamin ya shiga ya fara dictation, seat d'in daya tari gabansu babu kowa suka zauna suka fuskanci malamin, hour 2 yayi cip sannan ya fita, time table Amrah ta fiddo daga jakarta ta duba tace "my zarah akwai 1o-12 fa", Zarah tace "wane course ne?" Amrah tace "Bio 1211 ne, Botany kenan", Zarah tace "ina ne venue d'in ?" Amrah tace "wai a mini theater ne ta sciences", Zarah ta miqe tace "ta mu tafi kar mu makara dear, kinji ance malaman Bio d'in nan ba wani mytunci ne dasu ba".
Qafe 12 daedae suka fito lecture, capteria suka nufa dan suci abinci, irin wurin xaman nan ne me seat 4, kwatsam wani saurayi kmhad'ad'd'e yaxo wurinsu ya zauna, "hello babes", ya fad'a tare da kanne ido d'aya, Amra ta 'bata rai tace "wa alaikumussalam", saurayin ya riqe baki yace "sorie ashe ba sallama nayi ba, wlh bakin ne nasha janshi akan ya ringa yawan sallamah, amma kuyi haquri baxai kuma ba" abn ma dariya ya vama Amrah, Zarah kam ta duqar da kanta qasa tana latsar waya, a lokacin waiter ta kawo masu abinci, Farouk ya ce "au abn rowa ne ko? Ni baxa'a sai mn ba kenan?", Amrah tace "sorie", ta kira waiter tace "qaro 1 plate", ta zaro 5k tace "ga kud'in".
Bayan sun gama Farouk ya nemi numbern Amrah, sai data ja mashi aji sannan ta bashi, yace "sunana Farouk, and youh?", Amrah tace "am Amrah and shes Zarah", "wow! Nyc names" ya fad'a sannan yayi masu bankwana ya tafi.............Urs 💕 Zarah ~ B ~ B 💕
[10/29, 10:54 AM] +234 814 441 0022: [25/02 5:03 PM] 💕 Zarah💕: 💞AMINAN JUNA 💞
💞 💞 💞 💞 💞
💞 💞 💞 💞
💞 💞 💞
💞 💞
💞
Na 💕 Xarah ~ B ~ B 💕
~ 31-35~
Asalinsu.
Zarah d'iya ce ga malan Usman da malama Zainab, iyayenta sunyi auren soyayya da qaunar juna, tun Zarah na cikin ciki mahaifinta ciwon ajaliyya ya kama shi ya mutu, malama Zainab tayi kuka sosai na rashin mijinta, daga baya kuma ta fawwalawa Allah komai.
Har ta haifi Zarah ba wani abu gareta ba sai rufin asiri da kuma temako da suke samu daga maqoptansu,wato gidansu Amrah.
Asalin Amrah.
D'iya ce ga alhj. Abubakar da hjy Salmah, sun taso cikin dukiya sosai da temakon talakawa, unguwarsu d'aya dasu Zarah, shekarar Amrah da Zarah d'aya kuma suna qaunar junansu, haka suka tashi cikin kulawar iyayen Amrah, bayan sun isa shiga skul ma Alhj Abubakar ya sama masu wata private skul me tsada.
Haka sukaci gaba da skul d'insu cikin qaunar juna, so da yawa wasu na ce masu twince ne su, saboda yanayi rayuwar su komai tare suke yasa har ake ganin kamarsu.
Bayan sun kammala secondary skul ne dadyn Amrah ya kammala wani katafaren gininshi da yakeyi nesa da gidansu na da, sunsha kuka sossai lokacin da zasu rabu, mum Amrah tace "ku kwantar da hankalinku, ai sai ku ringa xumunci ko?", malama Zainab tace "aikam, indae kuka riqe xumunci komai nisa zaku ringa xiyarar junanku", haka suka rabu cikin kewar juna da qaunar junansu.
Canja unguwar da sukayi kuma bai hana su xumunci ba har yanxu da dadyn Amrah ya nema masu UDUS..........Urs 💕 Zarah ~ B ~ B 💕
[25/02 5:24 PM] 💕 Zarah💕: 💞 AMINAN JUNA 💞
💞 💞 💞 💞 💞
💞 💞 💞 💞
💞 💞 💞
💞 💞
💞
Na 💕 Xarah ~ B ~ B 💕
~ 36-40~
Ci gaban labari.
Koda suka koma gida a gajiye suke, Amrah na kwance tana baccin gajiya sai taji wayar ta na ringing, rejecting tayi ta sake juyawa, sake kira akayi ta qara latsewa tare da yin tsaki, jin an dame ta da kira yasa ta tashi dan daman bata gabatar da sallar la'asar ba, sai da tayi off na wayan sannan ta nufi toilet tayi alwala, koda ta gama sallah ta kunna wayan don ganin nataccen dake kiranta, new number ta gani yasa tayi d'an guntun tsaki taci gaba da addu'anta.
Bayan ta gama ta nad'e sallayarta tana qoqarun nad'e hijab wayanta ya sake ringing, a daqile ta d'auka tace "hu is online?", kyakkyawar ajiyar xuciya yayi yace "ki bari mu gaisa sannan na miki introducing kaina", "nop bana son gaisuwar, just tell me, who am I talking with?", da d'an murmushi yace "its me Farouk", "wane Farouk?" Ta fad'a dan ita tama manta da sun had'u da wani a skul d'axu, yace "hmm! Farouk Adam, we met at UDUS 4hours ago", ta d'an nisa tace "kayi mn yanda zan gane malan, ni bansan na had'u da kowa ba", dariya yayi da har sai data fito, yace "wanda har kika saima abinci a Hikimah restaurant", yana fad'in haka ta tunashi tace "sarkin surutu zakace mn sai in gane ai", Farouk yace "ehh nine fa da kaina, I just called to say hi", Amrah tace "ka kyauta, thanks", "naji dad'i dana kyauta miki" ya fad'a had'e da kanne mata ido kamar yana gabanta.
Haka kawai ta tsinci kanta da jin dad'in wayar da sukayi, pillow'n ta ta runguma tare da maimaita maganganun da ya fad'a mata, tana cikin haka taji qarar shigowar text a wayanta, dubawa tayi taga numbern da Farouk ya kirata dashi ne,
"Nyc name with nyc voice, stay cool my dear".
Murmushi tayi a ranta tace "mashiririci kenan, ji wannan d'an text daya mn, anyway, ka kyauta tunda ka kula dani".
Da dare ma kafinta kwanta sai daya kira ta yace "ina fatan kinga text ina?", tace 'ehh na gani', yace "shine kuma babu respond", tace "tou me zan ce maka?", sai daya d'an yi mirmushi sannan yace "nothing bae, yanxu dae kije ki kwanta nasan ke raguwa ce da wuri kike kwanciya", tace "ehh naji dae koma me zakace ka fad'a, gud nyt", shima "gud nyt" din yace mata tare da kashe wayar.
Haka Amrah ta kwana cikin tunanin Farouk, ita kanta mamakin kanta take ta yanda lokaci d'aya taji Farouk ya kwanta mata a rai.............[truncated by WhatsApp]