Thursday, 8 December 2016

AMINAN JUNA


Na 💕Xarah~B~B💕
 

Gargadi: ban yarda wani ko wata su juya mn wannan labarin ta wata siga ba, haka zalika ban yarda ayi editin a cire ko a qara wani abu ba, wanda yayi hakan *BAN YAFE BA ALLAH YA ISA.*

Godiya: godiya ta musammam ga Allah mad'aukakin sarki daya bani iko da baiwar rubuta wannan littafin, ina godiya gareku masoyana aduk inda kuke.

                  ~ 1-10~
    Tafiya takeyi cikin natsuwa da kaganta kaga natsatsatsiyar yarinya, kyakkyawa ce ta karshe, komai nata yayi daidai da ita,fara ce tas, sanye take da hijab dogo har kasa purple in colour,shekarun ta bazasu wuce 18yrs ba, can na hango ta ta shiga wani matsakaicin gida da ba wani babba ba, sallama tayi, bata tarar da kuwa a harabar gate d'in ba sai me gadi dake dakinshi yana sallah, shi ya bata damar shiga cikin gidan, nanma ba kuwa a parlourn, d'akin da ke kallon ta ta Shiga, still the same thing bata tarar da kuwa ba, jin motsin ruwa a toilet ya tabbatar mata da cewa Aminiyar ta tana ciki. Tana fitowa ta tarar da "abar kaunar ta" da fara arta tazo wajen ta tana fadin "oyoyo my AMRAH", sorry plz kin tarar dani ina wanka", "bakomai my ZARAH", nan ta hau yin shiri light make up tayi tasa kayanta riga da skirt ne dai dai jikin ta sun mata kyau sosai,zaune sukayi suna ta firar su, " my ZARAH ina umma ne ban ganta ba?", "tana bedroom dinta", "ok muje na gaida ta bcos zan wuce yamma tayi" ,"ok muje",zaune suka tarar da ita kan sallaya da alama ta gama sallar la'asr, bayan ta qare addu'a zuka gaisa da Amrah sa'annan sukayi sallama, har bakin gate ta kaita kasan cewar ba nisa a tsakanin gidajen nasu...............Urs💕 Zarah~ B ~ B💕.
[23/02 2:06 PM] 💕Zarah ~ B ~ B 💕: 💞AMINNAN~JUNA💞
    💞 💞 💞 💞 💞
          💞 💞 💞
              💞 💞
                  💞

Na 💕Xarah~B~B💕

            ~ 11-20~

        Babban gida ne naga ta shiga daganin shi kasan naira ta kuka agurin, tsaya wa fada maku tsaru warshi 6acin lokaci ne, ya zarce duk tunanin mai karatu, palour naga tashiga Wow! aljannar duniya komai na palourn white nd purple ne, manyan mutane ne wanda daka gansu kaga mutane masu kamala ke xaune a parlourn suna tattaunawa akan irin amintakar dake tsakanin 'yarsu da qawarta, shigowar tane ya katse masu mgnr tasu, da fara arta ta zauna gun Dadynta "ina wuni dady ya aiki?, ya ansa da "lfy qalau ya kika baro zarar taki?", "lfy qlw take dadyna tace na gaida ka, Mum ina wuni?", cikin xolaya mum dinta tace "banaso sai yanxu kika ganni?" "No mum am sorry", tayi murmushi tace  "bakomai my daughter, kije kici abinci", "ok Mum",


   "yau ta kama Sunday zaune suke suna breakfast cikin jin dadi da walwala, "Amrah! Na'am Dad, gobe zaku fara zuwa skul keda qawar ki insha Allah, duk abunda ake buqata an riga an kammala, Plz my daughter ku maida hankalin ku ga studies d'inku",  "insha Allah Dad mun gode sosai Allah ya qara girma", duka suka ansa da "Ameen Ameen", bayan sun dawo palour Dad ke cema Amrah "my daughter close ur eyes", cikin zumudi ta rufe, Dad ya azamata key din car a hannun ta, sa'annan ya umurce ta da ta bode idanun ta" Wow! Dad nawa ne?" ya gyada mata kai alamar eh, tsalle naga tayi sai kan cinyar Mum dake ta famar murmushin ganin yar tata na cikin farin ciki, sa'annan ta kuma gun Dadynta "Dad tnx alot, i dnt knw how 2 even tnx a Luvly and caring Dad lyk u tnx alot once again my Luvly Dad" da gudu ta wuce d'akin ta cike da farin ciki a ranta, toilet ta wuce don yin wanka, bata 6ata tym ba ta fito ta shirya cikin riga gown ta material lemon green in colour,tayi matuqar kyau kamar kasace ta ka gudu, komai nata lemon green ta saka, tafito domin kaima Aminiyar ta albishir, nan suka fita harabar gdn don ganin car din Amrah, wow! Ta hadu iya haduwa kirar camry ce, bayan su qare Amrah tayi masu sallama ta wuce gdn su Zarah........Urs 💕 Zarah ~ B ~ B 💕.

No comments:

Post a Comment