Thursday, 8 December 2016

AMINAN JUNA

         Na💕Xarah~B~B💕

                ~81-85~

        Haba Farouk kaji tsoron Allah wlh kada kaxama sanadin rabuwar way'annan masoya ka tuna fa AMINNAN JUNA ne idan har kuwa kayi qoqarin rabasu to wlh hakkin su bazai barka ba, ka tuna irin son da AMRAH ke maka, kasan bason ta kake ba meyasa zaka yaudare ta?

Farouk ya tashi a fusace yace kaga malam ni ba wa'azi na ne meka ba idan wa'azi kake son kayi kasan inda yadace kaje kayi shi don haka baruwan ka da rayuwata daman dalilin da yasa kaga na fada ma shine don ka fadaman ta yadda zan 6ulluwa lamarin, ba don kaman wa'azi ba yayi tsaki ya fice daga dakin,

Musty kasa aiwatar da komai yayi kallon shi kawai yake yi saki da baki har yabar dakin, yana tunanin irin hali na abokin shi, a fili yake fadin Allah ya shirye mu baki daya"Ni Xarah na ansa da amin"

Washegari!!
Amrah ce tare da Aminiyar ta na hango da alama sun fito daga lectures ne, motar Amrah naga sun nufa suka jingina akan motar, kira naga Amrah tasa har saida ta kusa katsewa sa'annan ya dauka "Hello hubby kai muke jira fa"  a dayan bangaren banji me yace ba kawai naji tace ok kayi sauri plz,

Ta juya kallon ta ga Zarah wai yana zuwa, Zarah tace ok bakomai sai yazu...... Urs💕Zarah~B~B💕.

        
                ~85-90~

     Ba'a dau wani tym ba sai gashi ya isu bayan sun gaisa ne sai Zarah tace "My Amrah ina zuwa plz" ina zaki je ne? Cewar Amrah, ba nisa zanyi ba yanxu zan dawo, Amrah tace ok karfa ki jima, tace insha Allah yanxu zan dawo,

Murmushi kawai Amrah tayi don tasan halin qawar ta sarai bawani gurin zata je ba tayi hakane kawai don ta basu guri ita da hubbyn ta, Shiku Farouk yaji haushin dagawar da tayi bt dole ya danne,

Mota suka shiga Amrah a seat din driver Farouk ana mai zaman banxa bayan sun qare firar su ne ta bashi kudin sa'annan sukayi sallama ya wuce.

BAYAN KWANA BIYU!!
Su Amrah sun fara exams karatu takeyi serious, shiyasa ma yanxu sukan iya 2 days basu hadu da hubbyn ta ba, some tyms saida daddare suke waya mai tsawo,

Zarah ma haka karatu take yi serious, yau ma kamar kullun zarah na room dinta tana karatu qarar wayar ta taji ganin baqowar number yasa taki dagawa, haka akaci gaba da kira bt Zarah ku ajikin ta, taqi daga wayar daga karshe silent ta sakata bcos tana damun ta....Urs💕Zarah~B~B💕.

😘Fatima~Bello~Bala😘

No comments:

Post a Comment